Bidiyo : Zafaffan Raddi Zuwa Ga Mai Aljannu Idan Da Gaske Ne A Turasu su Tarwatsa Yan Boko Haram A Maiduguri

Malam sheikh Kabiru Gombe yayi magana cewa idan da gaske ne Aljannu nan biliyan ukku dan Allah a turasu su Tarwatsa yan boko haram na Maiduguri.

Ya kara da cewa Idan za’a turasu yana da shi shehi yayi kariya wajen tarwatsa yan ta’adda nan da sunka addabi mutane.

Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

Comments (0)
Add Comment