Bidiyo: Kai Tsaye Jawabin Sheikh Dahiru Bauchi wajen Gabatar Da Sallah Idi

Alhamdulillah!

Ga Cikakken Jawabin SHEHU(R.A) Da Ya Gabatar Yanzu a Filin Sallar Idi.

Masha Allah…

ALLAH Ya Kara Lafiya Da Nisan Kwana MAULANA(R.A).

Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

Comments (0)
Add Comment