Aminu Saira Ya Sanya Garabasar Naira Dubu Dari 100k Akan wannan Hoto

0
88

Aminu Saira Ya Sanya Garabasar Naira Dubu Dari 100k Akan wannan Hoto

Babban daraktan shirya finafinai na Kannywood wanda shine daraktan shiri mai dogon zango wato Labarina.

Ya sanya gasar garabasar naira dubu dari akan wannan hoto da ya wallafa a shafinsa na Instagram.

Hafsah Idris (Barauniya) Tayi Jimamin shekara Daya Da Rasuwar mahaifinta

An dauki wannan hoton ne wajen bukin auren jarumin Kannywood wato nuhu abdullahi wanda shine jarumin labarina .

Mobilized9ja ta kawo muku wannan garabasa ne domin kila ke ko kai ka shiga domin fadin albarkacin bakinka koda Allah zaisa a dace.

Ga abinda ya wallafa a shafin a shafin na Instagram sai ku latsa hyperlink din domin shiga daga ciki

 

What's On Your Mind?