Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutum 54 A Kano

0
37

Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutum 54 A Kano

Hukumar bayar da agajin gaggauwa ta jihar Kano (SEMA), ta bayyana cewa, mutum 54 suka rasa rayukan su yayin da kuma gidaje fiye da 30,356 suka rushe a ambaliyar ruwa da aka samu a damunan bana a fadin jihar.

Dr Saleh Jili, shugaban hukumar, ya bayyana haka a tattauwarsa da manema labarai a garin Kano ranar Juma’a, ya kuma ce, wannan kididdiga ya karkade dukkan kananan hukumomin jihar 44 ne tun daga watan Yuni na wannan shekarar.

Bayani ya nuna cewa, hukumar kula da yanayi ta yi hasashen cewa, za a iya samun aukuwar ambaliyar ruwa a kananan hukumomin 20 na jihar a wanann damunan.

APPEALS Za Ta Tallafa Wa Manoma 50,000 A Jihar Kaduna

Sauran photo voltaic kuyma hada da Danbatta; Bagwai, Rimin Gado, Ungogo, Gwale, Warawa, Tarauani, Nasarawa, Dala, Kumbotso, da kuma Municipal.

“Haka kuma an yi asarar gidaje 30,356 tare da mutuwar mutum 54 mutum 81 photo voltaic raunuka daban daban a ambaliyar da aka samu tun daga watan Yuni zuwa yanzu.

“Hukumar ta kuma samu rahoton barkewar gobara har sau 2,177 yayin da kuma filin noma fiye da 9,127 ambaliyar ta lalata a cikin wannan damunan,” inji shi.

“Wadanda lamarin ya shafa su fake ne a gidajen ‘yan uwa da abokanan arzika a yankuna da abin ya faru, mun kuma samu zuwa tare da ba jama’ar tallafi don rage musu radadin halin da suke ciki,” inji shi.

Ya ce, kayyakin da aka raba wa al’umma photo voltaic hada da buhu nan siminti masara da sauran kayyakin amfani na yau da kullum.

Daga nan ya kuma yi kira ga masu hannu da shuni da su taimaka waajen gyara magudanan ruwa don kawo karshen barnar da ambaliyar ruwa ke yi duk shekara.

What's On Your Mind?