Ambaliyar Hadeja Kaddara Ce Daga Allah – Salisu Birniwa

0
146

MALAM SALISU MUHAMMAD BIRNIWA, sakatare ne na kungiyar ‘Hadejia Ina Mafita’ kan ambaliyar ruwa da ta faru a yankin, wanda su na cikin kungiyoyin da suka tsaya kai da fata wajen yin jinga da kuma taimakon mutane da dai saura batutuwa. Ya tattauna da Wakilin MOBILIZED9JA A YAU, ABUBAKAR M. TAHEER. Ga yadda ta kasance:

Shiin wai me ke haddasa irin wannan amabaliya ce?

Kamar yadda muka Sani ita ambaliya Allah ne yake kawo ta ta sanadin ruwan sama da kuma ruwa kogi, wanda dama a addini mun san akwai kaddara.

To ga shi dai an tafka asara ta wannan sanadin, shin ko za a iya bayar da kididdikar abin aka rasa?

Lalle duk wanda ya ce ya kididdige iya ta’adin da ruwan ya yi zai fadi iya abin da ya sani ne kawai, tun da har yanzu nan bai daina ta’adin ba. Amma akwai wanda suke da hakkin kididdigar na san photo voltaic fara gudanar da aikinsu.

Ambaliyar Hadeja Kaddara Ce Daga Allah – Salisu Birniwa

Mutane photo voltaic tsaya kai da fata wajen taimakawa ta naku bangaren ya abin yake?

EH, Alhamdulillahi mutane photo voltaic taimaka kwarai da gaske, na farko rukunin matasa wanda suke aiki ba dare ba rana wajen jinga photo voltaic taimaka gaya, yara da manya photo voltaic fito har da mata photo voltaic fito wasu photo voltaic taimaka da karfinsu wasu tunaninsu wasu da dukiyoyinsu har Allah ya tsayar mana da al’amarin.

Ta bangaren Gwamnati wane taimako aka samu?

Ba zan iya ambata abin da suka yi gaba daya ba, amma na farko tun tale-tale photo voltaic yi ta ba da shawara kan guraren da ya dace a yi aiki da kuma inda yake da matsala, kamar wadanda suke kan hanyar magunan ruwa. Sannan kuma Gwamnatin Jihar Jigawa da ta Tarayya ta kafa kwamitin wanda suka zo suka duba kuma gaskiya photo voltaic yi kokari sosai.

Breaking News!!! Juventus Star, Cristiano Ronaldo Tests Positive For Coronavirus

Wacce shawara kungiyarku ta ba wa Gwamnati?

Eh, lallai mun ba su shawara a kan shirin gyaran kogi tun da kusan dama matsalar idan an sako ruwan Dam ne ake samun matsala to asaki ruwan kogin in ya so masu aikin rani su yi daga baya idan damuna ta yi sai ruwan ya yi ya daidaita, ka ga muna tunanin baza’a samu aukuwar lamarinba.

Wane kira ku ke da shi ga al’ummar kasar Hadejia bakidaya?

To, sako na farko shi ne kowa ya sani wannan lamarin Allah ne ya kawo shi kuma mu Sani jarrabace daga Allah Ba kowane ya kawo shi ba, mutum ya yi kadan ya haifar da hakan, wani abin ma halinmu ne yake jawo mana a jarabce mu. Kamar yadda ya bayyana a cikin littafinsa mai tsarki. Abu na gaba shine a cigaba da addu’a kan kada Allah ya sake kawo mana irin wannan lamari. Sannan kuma Ina fatan Allah ya maida wa wanda su ka rasa dukiyoyinsu da alkairi. Ya maido musu da sabon arziki. Sannan ina kira ga wanda ruwan yayi wa ta’adi shi ne su duba wane amfani ne za su saka bayan ruwan ya tafi kada su zuba ido su kasa amfanar wani Abu misali alkama, masara da sauransu.

What's On Your Mind?