Almajiran Abduljabbar sun roki Gwamna Ganduje ya bude masa masallaci ko dan Watan Ramadan

0
159

Almajiran Abduljabbar sun roki Gwamna Ganduje ya bude masa masallaci ko dan Watan Ramadan

Mabiya Sheikh Abduljabbar Kabara sun roki Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya budewa malamin Masallacinsa saboda zuwan watan Ramadana.

Idan Kayi Ido Hudu Da Hutunan Nan Nawa Sai Kayi Murmushi – Jaruma Nafisa Abudullahi

Da yake magana a madadin mabiyan Malamin, Muhammad Rabiu Zakariya ya musanta duka zarge-zargen da akewa malamin nasu inda yace shine malami mafi son zaman Lafiya a Najeriya.

Yace dan haka suna neman gwamna Ganduje ya bude masa masallaci ko dan amfanuwar al’ummar Jihar.

What's On Your Mind?