Allahu Akbar! Shahararren Dan Kwallon Kwando Na Duniya Stephen Jackson Ya Karbi Musulunci

0
15

Shararren tsohon zakaran wasan kwallon kwando na duniya Stephen Jackson ya karbi musulunci.

Kuma tuni Stephen Jackson ya fitar da sanarwa karban addinin musulmci a shafinsa na Istagram.

DOWNLOAD VIDEO: Aisha – Yamu Angon Sambisa Ft zeenatu ft Abubakar shehu

Bidiyon da yake furta kalmah shahadah

An dai haifi Stephen Jackson ne a Bbirnin Texas Ddake kasar Amurka, kuma Ylyanzu haka yanada shekara 42 a Duniya.

Stephen Jackson ya sha zamowa gwarzon shekara a fannin wasan kwallon kwando, ya taka leda a kungiyoyi irin su New Jersey Nert, Indian Parces, Golden State Warriors, Milwaukee Bucks, Charlotte Bobcats, San Antonio Spurs, Los Angeles da sauransu bada labarinsa nun samu ne daga rariya.

Ubangijj Allah ya karbi musuluncin sa.

Allahu Akbar! Shahararren Dan Kwallon Kwando Na Duniya Stephen Jackson Ya Karbi Musulunci

Allahu Akbar! Shahararren Dan Kwallon Kwando Na Duniya Stephen Jackson Ya Karbi Musulunci

What's On Your Mind?