ALLAHU AKBAR: Malamar Makaranta Ta Rasa Ranta Wajen Ceto Dalibanta A Yayin Wata Gobara

0
248

ALLAHU AKBAR: Malamar Makaranta Ta Rasa Ranta Wajen Ceto Dalibanta A Yayin Wata Gobara

Malamar makaranta ta rasa ranta a wajen ceto daliban ta a wata gobara da ta tashi a birnin Niamey na Jamhoriyar Nijar a jiya Talata.
Kuma wannan gobara ta yi sanadiyyar mutuwar dalibai ashirin.

Ɗan Sheikh Ja’afar Adam ya bayyana Abin da Yafi tunawa game da Mahaifinsa (bidiyo)

Ubangijj Allah ya jikanta da rahama ya jikansu.

Tabbas malami uba ne…

Rariya.

What's On Your Mind?