Allahu Akbar ! An yi Sallar Tahajjud dashi Ya rasu da Safe

0
92

Inna lilahi wa inna Ilaihi raji un

Inna lilahi wa inna Ilaihi raji un

Wannan bawan Allah An yi Sallar Tahajjud dashi amma Allah ya karbi Abinsa da Safe

Ya rasu ya bar Matarsa me ciki da yara three, duka mata, kamar yanda @L_man_ ya bayyana. Muna fatan Allah ya jikansa.

A madadin ceo Hausaloaded da mabiyan wannan shafi yana mika gaisuwarsu zuwa ga iyalinsa da yan uwansa Allah ya jikansa yayi masa rahama.

What's On Your Mind?