Innalillahi Wainna Ilaihirrajiun! Allah Yayiww Sheikh Tahir Adam Rasuwa

0
56

Allah Yayiwa Sheikh Tahir Adam rasuwa, Sheikh Tahir Adam kafin rasuwar sa shine Babban Limamin Masallacin Haj. Salamatu Kabeer, dake Sardauna Crescent Kan Babban Titin Bashama Street Kusada Makabartan T/wada in ka tsallake Titin Jirgi Kaduna.

Allah Yayiww Sheikh Tahir Adam Rasuwa

Za’a yi jana’izarsa a yau lahadi karfe 10am na secure a masallacin salamat kabir

Yansanda sun kama matashin da ya yanke al’aurar yarinya ‘yar shekaru 6 a Bauchi

Muna rokon Allah Ya Gafartamasa zunubansa, Aiyukan sa na Alkhairi Allah Yasanya Subishi Allah Ya kyautata namu Bayan tasu.

What's On Your Mind?