Innalillahi wa inna ilaihi Raji’un!!! Allah Yayiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Haruna Gombe Rasuwa

Allah Yayiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Haruna Gombe Rasuwa

A yau ne ranar Alhamis munka samu labari daga shafin Jibwis Nigeria solar wallafa cewa

“Allah ya yiwa Hajiya Fatima Abdullahi Haruna mahaifiyar Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe Rasuwa a wani asibiti dake birnin Gombe.

Innalillahi wa inna ilaihi Raji’un!!! Allah Yayiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Haruna Gombe Rasuwa

Hajiya Fatima kai shekaru 75 ta rasu a hannun Dan nata Sheikh Kabiru Gombe, da misalin karfe 5:30pm na yamma. Za’a gabatar da sallar janazar ta a masallacin JIBWIS na Bolari a gobe juma’a da misalim karfe 1:30pm. Insha Allah.

Bidiyo: Jarumi Ali Nuhu da sauran Jaruman Kannywood sun fara zangazangar adawa da shugaban kasar faransa

Ibrahim Baba Suleiman
DG Social Media Nigeria”

 430 total views,  6 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply