Allah yayiwa Mahaifin Margayi Sheikh Albani zaria Rasuwa

- Advertisement -

Allah yayiwa Mahaifin Margayi Sheikh Albani zaria Rasuwa

innalillahi wa innaa ilaihi raji’unn

Allah Ya karbi rayuwar Mahaifin margayi Sheikh Albaniy Zaria wato Malam Adam wanda ake yiwa lakabi da Baba Danjuma Dattijon albarka wanda ya haifowa duniyar Musulunci gwarzon Malami shahidi Insha Allah Sheikh Albaniy Zaria

Subhanallahi: Matar da Rarara ya sa a videon waka ta fito ta fadi gaskiya magana

Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin datti assalafy,malam Adam Ya rasu dab da asuba bayan yayi fama da rashin lafiya, zuwa an jima kadan da misalin karfe 9 na secure za’a yi masa jana’iza a gidansa dake ‘Yan Awaki Muchiya Sabon Garin Zaria

Muna rokon Allah Ya gafarta masa

Allah Ya kyautata makwancinsa

Allah Ya hadashi da ‘dansa Malam Albaniy Zaria a gidan Aljannah tare damu gaba daya

- Advertisement -