Allah Ya Yi Zuri’a Rasuwa Lokaci Daya Cikin Daren Jiya Sanadin Hadarin Mota

0
56

A cikin daren jiya Allah madaukakin sarki ya yi wa Nuhu Hamman Gabdo rasuwa tareda matarsa, ya’yansa hudu, da kuma diyar yayansa Hon. Babangida Nguroje tsohon maitaimakon Speaker na kasa dake zama a gidansa a sanadin mummunan hadarin mota daya faru da su cikin daren jiya.

Motar da tayi karo da wata ne lamarin da yasa nan take ta kama wuta, kuma dukkansu solar kone.

Ubangiji Allah ya jikansu da da rahama.

Tushen labari : Nasara

Allah Ya Yi Zuri’a Rasuwa Lokaci Daya Cikin Daren Jiya Sanadin Hadarin Mota

Allah Ya Yi Zuri’a Rasuwa Lokaci Daya Cikin Daren Jiya Sanadin Hadarin Mota

Safara’u ta bayyana dalilin da yasa aka dena ganinta a shirin ‘Kwana Casa’in’

Allah Ya Yi Zuri’a Rasuwa Lokaci Daya Cikin Daren Jiya Sanadin Hadarin Mota

Allah Ya Yi Zuri’a Rasuwa Lokaci Daya Cikin Daren Jiya Sanadin Hadarin Mota

What's On Your Mind?