Wannan gaskiya ne gaskiya jaruma rashida abdullahi mai Sa’a tayi abinda ya kamata yan Movie sunayiwa junansu ko bayan ransu wanda hakan ya nuna akwai mutunci da amana.
OMG!! Tension In Oyo As Amotekun Attacks Fulani Settlement, Kills Father, 2 Sons
Wanda kyautatawa mutum ma bayan ransa ya nuna tabbas indai da iklas ankayi za’a samu lada sosai a cikin wannan aiki.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.