Allah Sarki!! Dan Allah Kalli Wani Sabon Abin mamaki Da Gwamna Zulum yayiwa Talakawa

0
73

Mai Girma Gwamna, Babagana Umara Zulum a safiyar yau Lahadi ya katse ziyarar aiki da ya kai birnin tarayya Abuja inda ya dawo Maiduguri, daga nan ya dauki jirgin mai saukar angulu na soji domin ziyartar al’ummomin da ‘yan ta’addan Boko Haram suka kai wa hari da yammacin jiya Asabar, a karamar hukumar Hawul da ke kudancin jihar.

Harkar fim za ta iya kai mutum Aljanna ko Wuta – Yusuf Sasen ” Lukman A Labarina”

Gwamna Zulum, ya bar birnin Maiduguri zuwa jihar Katsina da Abuja a ranar Alhamis, domin gudanar da wasu ayyuka, ya katse ziyarar bayan harin ta’addancin.

garuruwa hudu ne yan ta’adda suka kaiwa hari a ranar Asabar information gabata wanda suka da, Tashan Alade, Shafa, Azare, Sabon-Kasuwa da Debro inda maharan suka lalata makarantu, kantuna da wuraren ibada. Bayan harin an tabbatar da kashe mutane uku a garin Shafa, biyu daga cikin su mafarauta ne da farar hula ‘daya. Dubban buhunan kayan amfanin gona da manoma suka girba kwanan nan na daga cikin abunda maharan suka sace shaguna adana kaya da shagunan bakin kasuwa.

Ga bidiyon nan ku kalla.

What's On Your Mind?