HOTUNA: Ali Nuhu Ya Lashe Kyautar Gwarzon Tauraron Wasan Hausa

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya samu kyautar Karramawa ta Garzon wasan Hausa.Ali Nuhu Ya Lashe Kyautar Gwarzon Tauraron Wasan Hausa

Ali ya saka hoton kyautar da ya samu daga Hourglass Award a shafinsa na Instagram inda masoya da abokan arziki suka rika tayashi murna.

Ba zamu koma aji ba sai an biya mana bukatunmu – Kungiyar ASUU ta yi tsokaci kan bude makarantu

Ya samu wannan karamawa daga wani kyauta mai suna “realtimefilmfestival” wanda hadaka ne da yan kudu.

Wanda Nazir danhajiya ne asalin wanda ya fara wallafa kafin shima jarumin ya yi repost zuwa shafinsaa.

 276 total views,  1 views today

About M. Jamiu 1078 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*