Bidiyo: Alhamdulillah!! Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Matasan Da Suka Adabi kano

0
45

Yan sanda sunyi nasarar cafke matasan da suke kwacen wayoyin mutane wanda zaku ji yadda yan sanda suke masu tambayoyi.

Alhamdulillah!! Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Matasan Da Suka Adabi kano

BREAKING NEWS: Jailbreak in Benin as prisoners storm the streets (VIDEO)

Wanda akwai mutuwar zuciya irin wadannan matasa a irin gari na kano amma solar kashe rayuwarsu wajen sata.

Allah Ubangiji ya shirya su.

Ga bidiyon nan kasa

What's On Your Mind?