Wannan wane irin abu ne haka wanda bamu cewa komai sai dai Allah ya sawake.
Wallahi tabbas arewa tayi asara tun kashe su sardauna da tafawa balewa wanda zakuyi mamakin irin wannan kalamai na alan waka.
Bidiyo: Lallai Daukaka Daga Allah Take : Magana Mai Ratsa zuciya Akan Hamisu Breaker
Wanda wallahi muna cikin kalubali sosai a wannan yanki namu wanda zaku kalli bidiyo daga bakin amin Abubakar ladan
Ga bidiyon nan kasa.
442 total views, 1 views today
Be the first to comment