Aisha ‘Mama Taraba’ Ta Rasu

- Advertisement -

Aisha ‘Mama Taraba’ Ta Rasu

Aisha Jummai Alhassan, tsohuwar ministan Harkokin Mata da aka fi sani da Mama Taraba ta rasu. An ruwaito cewa marigayiyar ta rasu ne a wani asibiti a kasar waje amma a halin yanzu babu cikaken bayani kan abin da ya yi sanadin rasuwarta.

- Advertisement -