Babbar Magana ! Aisha Idris Bahaushiya musulma Ta Fito Tana Goyon Bayan Shugaban kasar faransa
A’uzubillahi wannan wani irin iskanci ko wawanci ko jahilci ga wannan yarinya na nuna goyon bayan wannan mutum.
Bidiyo: A karon Farko Jarumi Baballe Hayatu yayi magana Kan Rashin Yin Aurensa Har Yanzu
Zakuji daga bakinta wanda abun Allah wadai ne na wannan yarinya tana abin a yaba akan masana’antar Kannywood amma yanzu kam komai ya lallace.
Ga bidiyon nan kasa.
293 total views, 1 views today