Advertise With Us

- Advertisement -

THE IMPORTANCE OF PROMOTING YOUR PRODUCT ON WEBSITES

Peace be upon you.

1- People are almost now using the internet in their daily activities.

2- And now everyone is aware that some people who do not have radio or television are always on social networking sites like, Facebok, WhatsApp, Website, Instagram, Twitter, etc.

3- Buy and sell easily advertise your product where the world will see only websites

4- And when you advertise, look at the most popular sites on the Internet, not small ones.

5- You can almost see some sites saying that their pages are big but also not big and small

6- You should research the sites that will promote your product

And Insha’Allah, you will benefit from this, especially our Northern and Foreign Entrepreneurs.

And this company will stand firm so that we can deliver goods to you wherever you are in the world.

THE STATUS OF THIS PAGE AROUND THE WORLD

1- And never think that you will have problems with the disease

2- The size of our site in the world Site Rank

3- Then we have great social networking sites to promote your products

E-mail: [email protected]

Advertise

 

DA HAUSA

MAHIMMANCIN TALLATA HAJAR KA A SHAFUKAN YANAR GIZO

Assalamu alaikum.

1- Kusan yanzu mutane sun koma amfani da yanar gizo gizo wajen harkokin su na yau da kullum.

2- Kuma yanzu kowa ya waye zakaga wasu basa da rediyo ko talabijin ko yaushe suna shafukan yanar gizo gizo kamar, Facebok, WhatsApp, Website, Instagram, Twitter, da dai sauransu.

3- Siye da sayarwa cikin sauki tallata hajarka inda duniya zata gani sai shafukan yanar gizo

4- Kuma Idan zaku bada tallan ku duba kuga shafukan da sukafi karbuwa a yanar gizo gizo ba wai kananu ba.

5- Kusan za kaga wasu shafukan suna cewa shafukansu manyane amma kuma ba manya bane kananune

6- Ya kamata kuyi bincike akan shafukan da zaku bawa ku tallan hajar ku

Kuma Insha Allahu Zakuga Amfanin Abun musamman yan kasuwarmu na Arewa Dama Na Wasu Kasashen.

Kuma wannnan kamfani zai tsaya tsayin daka domin muga kaya sun iso gareka a duk in da kake a fadin duniyar nan.Sanna zamu tabbatar da cewa ba a sami matsala ba tsakanin me kaya da kuma me siyan kayan.

MATSAYIN WANNA SHAFI A FADIN DUNIYA

1- Kuma kada ka taba tunanin zaka samu matsala damu wajan cuta

2- Girman Shafinmu a duniya Site Rank

3- Sannan Munda manyan shafuka na sada zumunta domin tallatama kayanka

E-mail: [email protected]

- Advertisement -