Bidiyo: Ado Gwanja Da Amarya A cikin Wani Yanayi Shauƙin Kauna Da Jindadi

0
258

Ado gwanja ko muce liman mata shima fa yayi dan gajeren bidiyo yana Chashewa da matarsa maimuna a cikin danƙareren gidansa.

Ado Gwanja Da Amarya A cikin Wani Yanayi Shauƙin Kauna Da Jindadi

Wanda shima yana daga cikin mawaka ko muce jaruman Kannywood da suke da manya gidaje na alfarma a cikin masana’antar shirya fina finai na Kannywood.

Bidiyon amaryar da ta tsere ranar bikinta bayan gano boyayyen sirrin angonta

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?