Jarumi adam a zango yayiwa jarumi ali nuhu kalamai masu daukar hankali wanda yayi masa shi yau ne da secure wanda har ali nuhu sanya shi a na shi safen Sa’a nan yayi masa martani wanda shima ya dauki hankalin jama’a.
Tofah! lamarin kama Rahama Sadau fa ta chanza zani kuma baya ta haihu
Wannan shine abinda adam a zango ya wallafa a shafinsa na Instagram.
“BA’A CHANZAWA TUWO SUNA! A KING IS ALWAYS A KING…..A LEGEND IS ALWAYS A LEGEND…..MORNING ALCHEMIST!”
https://www.instagram.com/p/CHfIXL1jOFz/?utm_source=ig_embed&ig_mid=5276E51C-7C40-4139-B909-B6DF3161F967
Yayinda shi kuma jarumi ali nuhu ya nuna jindadinsa sosai da wannan kirari da jarumi adam a zango yayi masa.
“Morning Babana, Allah ya bar kauna”
Wanda yanzu dai suna nunawa duniya cewa yanzu kam ba wani fada tsakaninsu wanda daman hausawa kance zaman lafiya yafi zaman dan sarki.
265 total views, 1 views today