Adadin ‘Yan Matan Da Anka dirkawa Ciki Sun Haurawa 400 

0
69


Yanzu Yanzu Kamfanin Dillancin labaran kasar Benin, ABP ya ruwaito cewa an dirkawa ‘yan matan sakandire sama da 500 ciki a tsakanin shekarar 2019 zuwa 2020.

Thomas Adam wanda shine wakilin hukumar kula da baiwa kananan yara kariya na kasar ne ya bayyana haka inda yace a wannan shekarar an fi samun yawan wanda suka yi cikin fiye da shekarar information gabata.

Ya danganta hakan da kulle makarantun da aka yi dalilin zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 wanda ya tilastawa dalibai komawa Gida.

“Altogether, 547 out of 36,487 faculty ladies commonly registered had been pregnant throughout the 2019-2020 faculty yr as towards 431 instances in 2018-2019,” Adam mentioned.

Miye ne Ra’ayoyin Ku.

What's On Your Mind?