Bidiyo: Abun sha’awa yadda Jaruma Safiya Musa tana Wasa Da ‘Ya’yanta

0
146

Aure dadi ga lada Abun sha’awa yadda Jaruma Safiya Musa tana Wasa Da ‘Ya’yanta.

Masha Allah lallai aure ni’ima dubi irin yadda take wasa da yaranta cikin nishadi da anshawa.

Abun sha’awa yadda Jaruma Safiya Musa tana Wasa Da ‘Ya’yanta.

Wanda tabbas duk mace wanda take a jaruma Kannywood muna baku shawara kuje kuyi aure domin kuci moriyar rayuwarku ta ya mace.

Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Wani Sahibin: Kalli Bidiyon jaruma Amal Umar yayi mutuwar bazata

Ga bidiyon nan kasa.

What's On Your Mind?