MUSIC: Abdul D One – Sababbin wakoki Guda Biyu (2) 2020

- Advertisement -

Abdul D One – Sababbin wakoki Guda Biyu (2) 2020

A cikin yan kwanakin nan mawakin nan abdul d one ya fitar da wakoki guda biyu masu matukar bada nishadi ga maza da mata.

Daman dai kun san wannan mawaki yayi fice wajen wakokin soyayya wanda a koda yaushe yana so yayi waka da zata faranta masoya jindadi da walwala.

Tracklist

- Advertisement -