A Zamfara Mahara sun kashe aƙalla mutum 50 a ƙauyukkan Ta

- Advertisement -

A ƙalla mutum 50 aka kashe a ƙauyukka huɗu cikin ƙaramar hukumar Zurmi da Ƙauran Namoda a jihar Zamfara.

Majiyar ta ce Maharan sun kai hare-haren in da suka yi wa wasu rauni da yawa an kaisu babbar asibiti domin duba su.

Wasu fusatattun mutane a ƙauyukkan sun yanke shawarar ɗaukar gawarwakin zuwa fadar Sarkin Zurmi, don su gabatar da kokensu kan kashe-kashen don dakatar da lamarin.

- Advertisement -