Bidiyo: A Tuna da Rayukan da suka Ceto ta a arewa ba kuskurensu ba #SARS – Zaharadeen sani

0
33

A cikin wannan bayyani zakuji irin yadda jarumi Zaharadeen sani yayi cikakken bayyani akan munafukan yan arewa da dai sauransu.

A Tuna da Rayukan da suka Ceto ta a arewa ba kuskurensu ba #SARS - Zaharadeen sani

Wanda sanin kanku ne cewa duk sati daya kacal da fara wannan harka amma gashi nan an rushe su wanda akwai manya manyan yan siyasa da sunka ce su basa goyon bayan rushe #sars a nigeria.

Ambaliyar Hadeja Kaddara Ce Daga Allah – Salisu Birniwa

Ga bidiyon nan kasa domin ku kalla.

What's On Your Mind?