A karon Farko Jarumi Baballe Hayatu yayi magana Kan Rashin Yin Aurensa Har Yanzu
Jarumi baba lahatu ya fadi dalilin rashin yin aurensa haryanzu wanda a yau ne bbchausa tayi hira mai suna daga bakin mai ita.
Wanda sunkayi masa tambayoyi sosai kamar yadda ya dace amma sai dai a cikin tambyoyinda ankayi masa wanda tafi dauka hankali itace akan rashin yin aurensa haryanzu.
Innalillahi wa inna ilaihi Raji’un!!! Allah Yayiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Haruna Gombe Rasuwa
Ga bidiyon nan kasa.
290 total views, 1 views today