A Karon Farko An Ga Ali Nuhu Na Rera waka A studio

0
16

A Karon Farko An Ga Ali Nuhu Na Rera waka A studio

A yau ne dai isah recent ya wallafa bidiyo a shafinss na Instagram inda anka ga a ali Nuhu na rera waka a studio wanda ya bawa mawaka mamaki.

Wanda shima dai isah recent yana cewa

Alhamdulillahi Darakta Ashiru Nagoma Ya Samu Lafiya Yayi Magana Zuwa Ga Yan Uwansa Yan Fim
“Nagode my boss.nuna musu yadda ake waka.nasu wasa ne wlh.mu indai muka tafi gaba daya [email protected] @alijita1 @bello.bokal.758″.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

 

What's On Your Mind?