2023: Matan Kudu-maso-yamma Sun Nemi Yahaya Bello Ya Tsaya Takara Shugaban Kasa

- Advertisement -

2023: Matan Kudu-maso-yamma Sun Nemi Yahaya Bello Ya Tsaya Takara Shugaban Kasa

Wasu mata daga yankin Kudu-maso-yamma solar yi kira ga gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, ya fito takara domin ya kara samun damar ba wannan kasa da ke bukatar irinsu gudummowa.

Za a gudanar da babban zabe na gaba a Najeriya a shekarar 2023. Matan solar yi wannan kiran ne a wani taron wayar da kai ga matan Kudu-maso-yammacin Nijeriya kan shiri siyasar neman ci gaba, wanda aka gudanar a ranar Juma’a a Otal din ‘Airport’ da ke jihar Legas. Za mu ba gwamna Bello cikakken goyon baya saboda ya san muhimmancin mata wajen gina kasa musamman idan suka samu cikakken goyon baya, wanda kuma ba mu da shakkun samun wannan goyon baya matukar hakarmu ta kai ga cim ma ruwa.

Matan solar hallara a wurin domin yin Allah wadai da yawaitar rashin tsaro a sassa daban-daban na kasar nan, saboda haka sai suka yi kira da a hada kan Nijeriya.

Shugabar hadaddiyar kungiyar matar, Misis Bolanle Idowu, ta bayyana cewa, ta yarda cewa rabuwa ko rabuwa ba shi ne maganin matsalolin Nijeriya ba.

Ta ce, “Nijeriya kasa ce mai rikitarwa amma a dunkule, kamar yadda ta ke, dole ne mu koyi zama tare, ba za mu yarda da kowane irin fada ko rarrabuwa a tsakaninmu ba. Ta karfafawa ‘yan Nijeriya gwiwa maimakon yin hargitsi su yi amfani da hankali.

A wata sanarwa da aka fitar a karshen taron wanda mai gabatarwar, Uwargida Idowu, ta sanya wa hannu, matan solar hada baki daya solar zabi natan solar yaba da kokarun da gwamnan ke yi a fadin jiharsa ta kogi, wanda wannan ta sa ske ganin matukar ya zama shufaban kasa za a samu cikakken ci gaba a wannan kasa

 

 

- Advertisement -