A farkon shigowar sabuwar shekara yahudu da nasara wannan sune sababbin hotunan da sunka zagaye kafar sada zumunta na wani gwani abin sha’awa wanda wata shantalelliyar Budurwa zata auri ko ta aure wani wanda ya kai warin mahaifinta.
Zafaffan Hotunan sohanakhan Diyar Sharukhan
Wanda kuma wannan bakomai bane a al’adar malam bahaushe uwa uba addininmu baiyi hani ba.
Ita kam in sha Allah ta fita daga layin yan mata masu neman mazan aure a kafar sada zumunta.