Ɗan Sheikh Ja’afar Adam ya bayyana Abin da Yafi tunawa game da Mahaifinsa (bidiyo)

0
233

Ɗan Sheikh Ja’afar Adam ya bayyana wa BBC abin da ya fi tunawa game da mahaifinsa, wanda aka kashe yana jan sallar Asuba shekara 14 da suka wuce. Allahu Akbar Allah ya jikan malam ya sanya rahama a kabarinsa da sauran musulmai idan tamu tazo mucika da imani.

Ɗan Sheikh Ja’afar Adam ya bayyana wa BBC abin da ya fi tunawa game da mahaifinsa, wanda aka kashe yana jan sallar Asuba shekara 14 da suka wuce.

Allahu Akbar Allah ya jikan malam ya sanya rahama a kabarinsa da sauran musulmai idan tamu tazo mucika da imani.

Ga faifan bidiyon nan ku saurara.

What's On Your Mind?