Ƴan Majalisa Sun Dakatar Da Duba Ƙudurin Dokar Man Fetur Zuwa Badi

0
199

Majalisar dokokin Nijeriya ta ɗage zaman tattaunawa kan ƙudurin dokar man fetur PIB, zuwa zangon farko na shekarar 2021.

Ƴan Majalisa Sun Dakatar Da Duba Ƙudurin Dokar Man Fetur Zuwa Badi

Ƙaramin Ministan man fetur Timipre Sylva ne ya bayyana haka a ranar Talata, wajen wani taron haɗin gwiwa na shugabannin zartaswa da na majalisa, wanda ya gudana a ɗakin taro na fadar shugaban ƙasa.

Bayelsa: APC Ta Kaddamar Da Kwamitin Sulhu Kan Zaben Cike Gurbin Sanatoci

Ministan ya ce, ‘ƴan majalisar photo voltaic shaida wa ɓangaren zartaswar cewa suna buƙatar fara aiki kan ƙudurin kasafin kuɗin baɗi, wanda suke so su amince da shi kafin watan Janairu, daga bisani su juyo wa ƙudurin na PIB.

What's On Your Mind?